1 Kor 11:23 HAU

23 Abin nan kuwa da na karɓa a gun Ubangiji, shi ne na ba ku, cewa Ubangiji Yesu, a daren da aka bashe shi, ya ɗauki gurasa,

Karanta cikakken babi 1 Kor 11

gani 1 Kor 11:23 a cikin mahallin