1 Kor 11:25 HAU

25 Haka kuma bayan jibin, sai ya ɗauki ƙoƙo, ya ce, “Ƙoƙon nan na Sabon Alkawari ne, da aka tabbatar da shi da jinina. Ku yi haka duk a sa'ad da kuke sha, domin tunawa da ni.”

Karanta cikakken babi 1 Kor 11

gani 1 Kor 11:25 a cikin mahallin