1 Kor 11:30 HAU

30 Shi ya sa da yawa daga cikinku suke da rashin lafiya da rashin ƙarfi, har ma waɗansu da dama suka yi barci.

Karanta cikakken babi 1 Kor 11

gani 1 Kor 11:30 a cikin mahallin