1 Kor 11:34 HAU

34 In kuwa wani yana jin yunwa, sai yă ci a gida, kada yă zamana taronku ya jawo muku hukunci. Batun sauran abubuwa kuwa, zan ba da umarni a kai sa'ad da na zo.

Karanta cikakken babi 1 Kor 11

gani 1 Kor 11:34 a cikin mahallin