1 Kor 12:10 HAU

10 wani kuma yin mu'ujizai, wani kuma annabci, wani kuma baiwar rarrabe ruhu da aljani, wani kuma iya harshe iri iri, wani kuma fassara harsuna.

Karanta cikakken babi 1 Kor 12

gani 1 Kor 12:10 a cikin mahallin