26 Ta haka, in wata gaɓa ta ji ciwo, duk sai su ji ciwo tare, in kuwa an yabi wata, duk sai su yi farin ciki tare.
Karanta cikakken babi 1 Kor 12
gani 1 Kor 12:26 a cikin mahallin