3 Ko da zan sadaukar da duk abin da na mallaka, in kuma ba da jikina a ƙone, in har ba ni da ƙauna, to, ban amfana da kome ba.
Karanta cikakken babi 1 Kor 13
gani 1 Kor 13:3 a cikin mahallin