1 Kor 14:12 HAU

12 Haka ma yake a gare ku. Tun da yake kun ɗokanta da samun bayebaye na Ruhu, sai ku himmantu ku ba da ƙarfinku ga inganta ikkilisiya.

Karanta cikakken babi 1 Kor 14

gani 1 Kor 14:12 a cikin mahallin