1 Kor 14:15 HAU

15 To, ƙaƙa ke nan? Zan yi addu'a da ruhuna, zan kuma yi a game da tunanina. Zan yi waƙar yabon Allah da ruhuna, zan yi a game da tunanina.

Karanta cikakken babi 1 Kor 14

gani 1 Kor 14:15 a cikin mahallin