1 Kor 14:22 HAU

22 Wato, ashe, harsuna a kan alamu suke, ba ga masu ba da gaskiya ba, sai dai ga marasa ba da gaskiya. Annabci kuwa domin masu ba da gaskiya ne, ba don marasa ba da gaskiya ba.

Karanta cikakken babi 1 Kor 14

gani 1 Kor 14:22 a cikin mahallin