1 Kor 14:5 HAU

5 To, ina so dukanku ku yi magana da waɗansu harsuna dabam, amma na fi so ku yi annabci. Wanda yake yin annabci, ya fi mai magana da waɗansu harsuna, sai ko in wani ya yi masa fassara, domin a inganta ikkilisiya.

Karanta cikakken babi 1 Kor 14

gani 1 Kor 14:5 a cikin mahallin