32 Idan bisa ga ra'ayin mutum ne, na yi kokawa da namomin jeji a Afisa, mece ce ribata in dai har ba a ta da matattu? “Ba sai mu yi ta ci da sha ba, da yake gobe za mu mutu?”
Karanta cikakken babi 1 Kor 15
gani 1 Kor 15:32 a cikin mahallin