34 Ku farka daga magagi, ku kama aikin adalci, ku daina yin zunubi. Waɗansu kam, ba su da sanin Allah. Na faɗi wannan ne don ku kunyata.
Karanta cikakken babi 1 Kor 15
gani 1 Kor 15:34 a cikin mahallin