1 Kor 15:43 HAU

43 Akan shuka da wulakanci, akan tasa da ɗaukaka, akan shuka da rashin ƙarfi, akan tasa da ƙarfi.

Karanta cikakken babi 1 Kor 15

gani 1 Kor 15:43 a cikin mahallin