1 Kor 15:45 HAU

45 Haka kuma yake a rubuce, “Mutumin farko, Adamu, ya zama rayayyen taliki,” Adamun ƙarshe kuwa Ruhu ne mai rayarwa.

Karanta cikakken babi 1 Kor 15

gani 1 Kor 15:45 a cikin mahallin