1 Kor 15:50 HAU

50 Ina dai gaya muku wannan 'yan'uwa, ba shi yiwuwa jiki mai tsoka da jini ya sami gādo a Mulkin Allah, haka kuma mai ruɓa ba ya gādon marar ruɓa.

Karanta cikakken babi 1 Kor 15

gani 1 Kor 15:50 a cikin mahallin