1 Kor 16:16 HAU

16 Ina roƙonku ku yi wa irin waɗannan mutane biyayya, har ma ga duk waɗanda suke abokan aikinmu da wahalarmu.

Karanta cikakken babi 1 Kor 16

gani 1 Kor 16:16 a cikin mahallin