1 Kor 2:9 HAU

9 Amma kuwa yadda yake a rubuce ke nan cewa,“Abubuwan da ido bai taɓa gani ba,Kunne bai taɓa ji ba,Zuciyar mutum kuma ba ta ko riya ba,Waɗanda Allah ya tanadar wa masu ƙaunarsa,”

Karanta cikakken babi 1 Kor 2

gani 1 Kor 2:9 a cikin mahallin