1 Kor 3:19 HAU

19 Gama hikimar duniyar nan wauta ce a gun Allah, domin a rubuce yake, “Yakan kama masu hikima da makircinsu.”

Karanta cikakken babi 1 Kor 3

gani 1 Kor 3:19 a cikin mahallin