1 Kor 3:2 HAU

2 Nono ne na shayar da ku, ba abinci mai tauri na ba ku ba, don ba ku isa ci ba a lokacin, ko a yanzu ma ba ku isa ba,

Karanta cikakken babi 1 Kor 3

gani 1 Kor 3:2 a cikin mahallin