1 Kor 7:27 HAU

27 In da igiyar aure a wuyanka, to, kada ka nemi tsinkewa. In kuwa ba igiyar aure a wuyanka, to, kada ka nemi aure.

Karanta cikakken babi 1 Kor 7

gani 1 Kor 7:27 a cikin mahallin