1 Kor 8:13 HAU

13 Saboda haka in dai cin nama ya sa ɗan'uwana tuntuɓe, har abada ba zan ƙara cin nama ba, don kada in sa ɗan'uwana tuntuɓe.

Karanta cikakken babi 1 Kor 8

gani 1 Kor 8:13 a cikin mahallin