1 Kor 9:22 HAU

22 Ga raunana, sai na zama kamar rarrauna domin in rinjayi raunana. Na zama kowane irin abu ga ko waɗanne irin mutane, domin ta ko ƙaƙa in ceci waɗansu.

Karanta cikakken babi 1 Kor 9

gani 1 Kor 9:22 a cikin mahallin