1 Kor 9:27 HAU

27 Amma ina azabta jikina ne, don in bautar da shi, kada bayan da na yi wa waɗansu wa'azi, ni da kaina a yar da ni.

Karanta cikakken babi 1 Kor 9

gani 1 Kor 9:27 a cikin mahallin