15 waɗanda suka kashe Ubangiji Yesu da annabawa, suka kuma kore mu, ba sa yin aikin da Allah yake so, masu gāba ne kuma da dukan mutane,
Karanta cikakken babi 1 Tas 2
gani 1 Tas 2:15 a cikin mahallin