1 Tas 2:19 HAU

19 Su wane ne abin sa zuciyarmu, da abin farin cikinmu, da kuma abin taƙamarmu a gaban Ubangiji Yesu a ranar komowarsa, in ba ku ba?

Karanta cikakken babi 1 Tas 2

gani 1 Tas 2:19 a cikin mahallin