1 Tas 2:6 HAU

6 Ba mu kuwa taɓa neman girma ga mutane ba, ko a gare ku, ko ga waɗansu, ko da yake da muna so, da mun mori ikon nan namu na manzannin Almasihu.

Karanta cikakken babi 1 Tas 2

gani 1 Tas 2:6 a cikin mahallin