1 Tas 3:13 HAU

13 har ya tsai da zukatanku ku zama marasa abin zargi cikin tsarki a gaban Allahnmu, Ubanmu, a ranar komowar Ubangijinmu Yesu, tare da dukan tsarkakansa.

Karanta cikakken babi 1 Tas 3

gani 1 Tas 3:13 a cikin mahallin