1 Tas 3:4 HAU

4 Domin dā ma sa'ad da muke tare, mun gaya muku tun da wuri, cewa za mu sha wahala. Haka kuwa ya auku, kamar yadda kuka sani.

Karanta cikakken babi 1 Tas 3

gani 1 Tas 3:4 a cikin mahallin