14 Muna kuma yi muku gargaɗi, 'yan'uwa, ku tsawata wa malalata, ku ƙarfafa masu rarraunar zuciya, ku taimaki marasa tsayayyiyar zuciya, ku yi haƙuri da kowa da kowa.
Karanta cikakken babi 1 Tas 5
gani 1 Tas 5:14 a cikin mahallin