15 Maganar nan tabbatacciya ce, ta kuma cancanci a karɓe ta ɗungum cewa, “Almasihu Yesu ya shigo duniya ne domin ceton masu zunubi,” ni ne kuwa babbansu.
Karanta cikakken babi 1 Tim 1
gani 1 Tim 1:15 a cikin mahallin