1 Tim 1:18 HAU

18 Na danƙa maka wannan umarni, ya ɗana Timoti, bisa ga annabce-annabcen da dā aka faɗa a kanka, domin ka ƙarfafu ta wurinsu, ka yi yaƙi mai kyau,

Karanta cikakken babi 1 Tim 1

gani 1 Tim 1:18 a cikin mahallin