1 Tim 1:7 HAU

7 Suna burin zama masanan Attaura, ba tare da fahimtar abin da suke faɗa ba, balle matsalar da suke taƙamar haƙiƙicewa a kai.

Karanta cikakken babi 1 Tim 1

gani 1 Tim 1:7 a cikin mahallin