1 Tim 2:7 HAU

7 Don haka ne aka sa ni mai wa'azi, da manzo kuma (gasikya nake faɗa, ba ƙarya ba), mai koya wa al'ummai al'amarin bangaskiya da kuma na gaskiya.

Karanta cikakken babi 1 Tim 2

gani 1 Tim 2:7 a cikin mahallin