11 Haka kuma matan, lalle su zama natsattsu, ba masu yanke ba, amma masu kamunkai, masu aminci ta kowace hanya.
Karanta cikakken babi 1 Tim 3
gani 1 Tim 3:11 a cikin mahallin