3 Ba mashayi ba, ba mai saurin dūka ba, amma salihi, ba kuma mai husuma ba, ba kuwa mai son kuɗi ba.
Karanta cikakken babi 1 Tim 3
gani 1 Tim 3:3 a cikin mahallin