1 Tim 3:6 HAU

6 Lalle ne kuma, kada yă zama sabon tuba, don kada yă daga kai yă burmu a cikin hukuncin da aka yi wa Iblis.

Karanta cikakken babi 1 Tim 3

gani 1 Tim 3:6 a cikin mahallin