1 Tim 3:8 HAU

8 Haka kuma masu hidimar ikkilisiya, lalle ne su zama natsattsu, ba masu baki biyu ba, ko mashaya, ko masu kwaɗayin ƙazamar riba.

Karanta cikakken babi 1 Tim 3

gani 1 Tim 3:8 a cikin mahallin