10 Saboda wannan maƙasudi muke wahala, muke ta fama, domin mun dogara ne ga Allah Rayayye, wanda yake Mai Ceton dukan mutane, musamman masu ba da gaskiya.
Karanta cikakken babi 1 Tim 4
gani 1 Tim 4:10 a cikin mahallin