1 Tim 4:3 HAU

3 Su ne masu hana aure da cin abinci iri iri, waɗanda Allah ya halitta don waɗanda suka ba da gaskiya, suka kuma san gaskiya, su karɓa da godiya.

Karanta cikakken babi 1 Tim 4

gani 1 Tim 4:3 a cikin mahallin