1 Tim 4:8 HAU

8 Horon jiki yana da ɗan amfaninsa, amma bin Allah yana da amfani ta kowace hanya, da yake shi ne da alkawarin rai na a yanzu da na nan gaba.

Karanta cikakken babi 1 Tim 4

gani 1 Tim 4:8 a cikin mahallin