1 Tim 5:1 HAU

1 Kada ka tsauta wa dattijo, sai dai ka roƙe shi kamar mahaifinka. Samari kuma ka ɗauke su kamar 'yan'uwanka,

Karanta cikakken babi 1 Tim 5

gani 1 Tim 5:1 a cikin mahallin