14 Saboda haka, ina so gwauraye masu ƙuruciya waɗanda mazansu suka mutu su yi aure, su haifu, su tafiyar da al'amuran gida, kada su ba magabci hanyar zarginmu.
Karanta cikakken babi 1 Tim 5
gani 1 Tim 5:14 a cikin mahallin