17 Dattawan ikkilisiya da suke a riƙe da al'amura sosai, a girmama su ninkin ba ninkin, tun ba ma waɗanda suke fama da yin wa'azi da koyarwa ba.
Karanta cikakken babi 1 Tim 5
gani 1 Tim 5:17 a cikin mahallin