1 Tim 5:6 HAU

6 Amma wadda take zaman annashuwa kuwa, kamar matacciya take, ko da tana a raye.

Karanta cikakken babi 1 Tim 5

gani 1 Tim 5:6 a cikin mahallin