1 Tim 6:13 HAU

13 Na gama ka da Allah mai raya kome, na kuma gama ka da Almasihu Yesu, wanda ya yi shaida, kyakkyawar shaidar nan, a gaban Buntus Bilatus,

Karanta cikakken babi 1 Tim 6

gani 1 Tim 6:13 a cikin mahallin