1 Tim 6:5 HAU

5 da kuma yawan tankiya a cikin mutane masu ɓataccen hankali, waɗanda har gaskiya ta ƙaurace musu, suna tsammani bin Allah hanya ce ta samu.

Karanta cikakken babi 1 Tim 6

gani 1 Tim 6:5 a cikin mahallin