1 Tim 6:7 HAU

7 Don ba mu zo duniya da kome ba, ba kuwa za mu iya fita da kome ba.

Karanta cikakken babi 1 Tim 6

gani 1 Tim 6:7 a cikin mahallin