1 Yah 2:1 HAU

1 Ya ku 'ya'yana ƙanana, ina rubuto muku wannan ne domin kada ku yi zunubi. In kuwa wani ya yi zunubi, muna da Mai Taimako a gun Uba, wato, Yesu Almasihu mai adalci.

Karanta cikakken babi 1 Yah 2

gani 1 Yah 2:1 a cikin mahallin