1 Yah 2:22 HAU

22 Wane ne maƙaryacin nan, in ba wanda ya mūsa Yesu shi ne Almasihu ba? Irin wannan shi ne magabcin Almasihu, shi wanda yake ƙin Uban da Ɗan.

Karanta cikakken babi 1 Yah 2

gani 1 Yah 2:22 a cikin mahallin